Showing posts with label Labaran Duniya. Show all posts
Showing posts with label Labaran Duniya. Show all posts
Monday, 27 August 2018
AREWARULERS
August 27, 2018
0
An Yi Wa Mata 79, Maza 16 Fyade Cikin Watanni 7 A Kaduna. Cibiyar kula da wadanda aka yi wa fyade (SARC) dake jihar Kaduna...
ZARGIN NEMAN MAZA: ’Yan Sanda Sun Damke Matasa Maza 57 A Cikin Wani Otel
AREWARULERS
August 27, 2018
0
ZARGIN NEMAN MAZA: ’Yan Sanda Sun Damke Matasa Maza 57 A Cikin Wani Otel. ’Yan sanda a Jihar Lagos sun damke wasu maza 57 a cikin w...
HAJJIN BANA:- Ranar Litinin Alhazan Nijeriya Zasu Fara Gida
AREWARULERS
August 27, 2018
0
HAJJIN BANA:- Ranar Litinin Alhazan Nijeriya Zasu Fara Gida. Alhazan Nijeriya da suka samu yin aikin Hajji za su fara dawowa gida...
Monday, 20 August 2018
Kalli Yaron da Aka Haifa A Filing Arfa
AREWARULERS
August 20, 2018
0
Kalli Yaron da Aka Haifa A Filin Arfa. Ranar yau, Litinin, 20 ga watan Agusta yayi daidai da ranar da daukacin al’umman Musulmi ke ha...
Jakadan Najeriya Ya Nemi A Hana Masu Zaman Kashe-Wando Tafiya Saudiyya
AREWARULERS
August 20, 2018
0
Jakadan Najeriya Ya Nemi A Hana Masu Zaman Kashe-Wando Tafiya Saudiyya. Jakadan Najeriya a kasar Saudiyya, Muhammadu ya yi kira ga Gwam...
Labari mai taba zuciya na matashin da aka haifa babu kafa, Wanda ya cimma Burikan shi Na Rayuwa
AREWARULERS
August 20, 2018
0
Labari mai taba zuciya na matashin da aka haifa babu kafa, Wanda ya cimma Burikan shi Na Rayuwa. Allah me yin yadda yaso, wani sai yay...
[Dadin Kowa] Sallau Da Furaira Na Dadin Kowa Sun Samu Karuwar Da Namiji
AREWARULERS
August 20, 2018
0
[Dadin Kowa] Sallau Da Furaira Na Dadin Kowa Sun Samu Karuwar Da Namiji. Taurarin fim din Dadin Kowa da ake yi a gidan talabijin na Ar...
Sunday, 19 August 2018
Jonathan bai ceto 'yan matan Chibok ba - BBOG
AREWARULERS
August 19, 2018
0
Jonathan bai ceto 'yan matan Chibok ba - BBOG. Iyayen daliban makarantar sakandiren Chibok da kungiyar Boko Haram ta sace a 2014 su...
Ba Ranar Talata Bane Babbar Sallah, Sannan, Sai An Rama Azumi guda Daya, Inji Sheik Dahiru Usman Bauchi.
AREWARULERS
August 19, 2018
7
Ba Ranar Talata Bane Babbar Sallah, Sannan, Sai An Rama Azumi guda Daya, Inji Sheik Dahiru Usman Bauchi. Fitaccen malamin addinin Musul...
Saturday, 18 August 2018
ANA WATA GA WATA: Magidanci Ya Ajiye Budurwar Sa Gidan Auren Sa, Wai Kanwar Sa Ce Har Tsawon Shekara 3
AREWARULERS
August 18, 2018
0
ANA WATA GA WATA: Magidanci Ya Ajiye Budurwar Sa Gidan Auren Sa, Wai Kanwar Sa Ce Har Tsawon Shekara 3. A ranar Alhamis ne kotun da...
Shin Ko Mai Yasa Kamfanin Google Zai Koma Chana?
AREWARULERS
August 18, 2018
0
Shin Ko Mai Yasa Kamfanin Google Zai Koma Chana? Ma’aikatan kamfanin Google sun soki shirinsa na fara amfani da wata sabuwar manhaj...
Manyan mata da kanana sunyi zanga-zanga tsirara a jihar Imo (Dalili)
AREWARULERS
August 18, 2018
0
Manyan mata da kanana sunyi zanga-zanga tsirara a jihar Imo (Dalili). Tsohon shugaban majalisar dinkin duniya Kofi Annan ya rasu Many...
Yadda Boko Haram Ke Samun Kudaden Tafiyar Da Kungiyar Su – UN
AREWARULERS
August 18, 2018
0
Yadda Boko Haram Ke Samun Kudaden Tafiyar Da Kungiyar Su – UN. Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana hanyoyin da kungiyar Boko Haram k...
Najeriya Na Daf Da Shiga Matsalar Wutar Lantarki Ta Kasa Baki Daya – GENCoc
AREWARULERS
August 18, 2018
0
Najeriya Na Daf Da Shiga Matsalar Wutar Lantarki Ta Kasa Baki Daya – GENCoc. Kamfanonin da ke samarwa da raba wutar lantarki, GENC...
Thursday, 16 August 2018
Rundunar 'yan sanda sun kama 'yan bindiga 20 tare da makamai
AREWARULERS
August 16, 2018
0
An Kama 'Yan Bindiga 20 tare da Makamai. Rundunar yan sandan jihar Zamfara sunyi nasara kama wasu yan bindiga 20 tare da bindigar...
Monday, 13 August 2018
Sarkin Musulmi Yace A Sanar da Al'umma Ranar Talata ne Babbar Sallah (Sallah Layya)
AREWARULERS
August 13, 2018
1
Sarkin Musulmi Yace A Sanar da Al'umma Ranar Talata ne Babbar Sallah (Sallah Layya). Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhamma...
Baya ta haihu: Sabon Jirgin saman Najeriya na iya shiga gundumemiyar matsala
AREWARULERS
August 13, 2018
0
Baya ta haihu: Sabon Jirgin saman Najeriya na iya shiga gundumemiyar matsala. - Murnar dawowar Jirgin saman Najeriya na iya fuskantar m...
Mummunar musayar wuta da ‘yan bindiga, ‘yan sanda 4 sun rasu a Kaduna
AREWARULERS
August 13, 2018
0
Mummunar musayar wuta da ‘yan bindiga, ‘yan sanda 4 sun rasu a Kaduna. - Kwanakin baya ma a birnin tarayya wasu 'yan bindigar suka ...
Saturday, 11 August 2018
Yar Nijeria daga Jihar Kano Ta Rasu A Kasar Saudiya
AREWARULERS
August 11, 2018
0
Yar Nijeria daga Jihar Kano Ta Rasu A Kasar Saudiya. Hukumar hajji na Nijeriya NAHCON ta sanar cewa wata yar Nijeriya daga jihar K...
'Yan Gudun Hijira Sam Da 5,000 sun dawo Gida
AREWARULERS
August 11, 2018
0
'Yan Gudun Hijira Sam Da 5,000 sun dawo Gida. Alamu na nuna cewa al'ummar jihar Zamfara sun fara samun albarkacin mataki...
Author Details
Ut wisi enim ad minim veniam, quis nostrud exerci tation ullamcorper suscipit lobortis nisl ut aliquip ex ea commodo consequat. Duis autem vel eum iriure dolor in hendrerit in vulputate velit esse molestie consequat.