A sakamakon yadda ra'ayoyi na rayuwa Duke banbanta, wata fitacciyar Jarumar Film ta dandalin "Kannywood" ta bayyana yadda take matuqar muradin Aure, a yayin da wasu Jaruman suke cewa ba yanxu ba sai sun shirya xuwa gaba.
Ita dai wannan jarumar fina-finan Hausa, Sadiya kabala ta bayyana irin yadda take son taga tayi Aure a Rayuwar ta. Inda har take roqon Allah ka Aurar damu.
Sai dai Addu'ar wannan Jaruma bata taqaita akan ta ka da ba, inda tayi jam'i wajen roqon Allah, Wanda hakan ya nuna ba ita kadai ce Jarumar dake son Aure ba a halin yanxu ba.
Akwai da yawan Jaruman "Kannywood" dake buqatar Aure, sai dai lokaci bai basu ikon samun abokan zama na Rayuwar suba, duba da kasancewar yanayi na Rayuwa da Mata suke qara yin yawa tare da samari ke gudun su, a sakamakon Rashin abin Hannu.
A baya kadan jaridar NAIJ.COM ta rawaito cewa akwai miliyoyin 'yan mata santala-tala a qasar India dake buqatar Aure, sai dai suna kukan cewa har yanxu basu samu mazajen Aure ba.
SHIGA NAN KAJI ABINDA TSOHUWAR JARUMAR "KANNYWOOD" WATO UMMI ZEEZEE TACE AKAN (SHUGABA MUHAMMADU BUHARI)
Hauka ne da Rashin Hankali Duk Wanda yace Buhari ya gyara Qasar Nan
Salam,Sadiya Kabala, ina yi maku addu'ar Allah ya baku mazajen aure nagari, kamar yadda ki ka yi addu'ar Allah ya baku. Kuma Ina rokon Allah idan ya baku,kuma Ku rike Mazajen Ku da gaskiya da rikon amana. Fatan alkhairi a gare Ku,da mu duka masu bakatar AUREN, AMEEN. ABDULLAHI ZUBAIRU IBRAHIM, KATSINA. 08034579238
ReplyDeleteAllah yabaku nagari
ReplyDelete