Saturday, 4 August 2018
[Music] Umar M Shareef - Mujadala
Sabuwar wakar umar m shareef mai suna ” Mujadala ” domin nishadantar daku masoya wakokin hausa.
Nasan kunsan ai nihin wakar wannan kuma mawaki umar ne yayi remake dinta a cikin fim din Mujadala remake wanda kamfanin maishadda investement suka dauki nauyinsa tare da Hadin guiwar sarki ali nuhu.
Fim din yana dauke da manyan jarumai maza da mata.
Umar m shareef, Abdul M Shareef, Maryam yahya, Bilkisu Abdullahi da dai sauransu.
Wannan Fim mai suna mujadala remake za a fara haskashi ranar ashirin da biyu ga watan agusta ranar Sallah.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Lai lai lakanin kauna arerere. bankwana makashin bage arerere
– Ga yan mata zanmuku taffa
– Ai kaddara tariga da rigi fata
– Dole da antadda zamani aga mata
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Author Details
Ut wisi enim ad minim veniam, quis nostrud exerci tation ullamcorper suscipit lobortis nisl ut aliquip ex ea commodo consequat. Duis autem vel eum iriure dolor in hendrerit in vulputate velit esse molestie consequat.
No comments:
Post a Comment