Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Saturday, 4 August 2018

[Music] Ado Gwanja - Kaddara

[Music] Ado Gwanja - Kaddara.



Sabuwar wakar Ado Isah Gwanja Mai suna ” Kaddara ” waka mai dauke da fadakarwa nishadantarwa harma da shaukin soyayya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ai kaddara tariga da rigi fata
– Dole da antadda zamani aga mata
– Nace haushin dankoli kasuwa taci baya
– Haushin mai jakunan jido suki kaya
– Ma zaunin akushi a kwai wuya aga kwarya
– Duk wanda gari da nasa zayaga gata kai.
Audio Player

No comments:

Post a Comment

Pages