Wani Mutum ya binne Gawar Mahaifiyar shi da Mota kirar BMW.
Wani attajiri Dan Najeriya, mai suna Azubuike ya binne gawar Mahaifinshi a kabari tareda sabuwar mota kirar BMW wadda kudinta suka kai kimanin Naira miliyan 32, wannan abu ya faru ne a wani kauye mai suna Ihiala LGA, Mbosi a yankin Anambra.
Naij ta ruwaito cewa " sakamakon qaunar da yake nunawa Mahaifin nashi yasa yayi mashi wannnan babbar kyauta na binne Gawarshi tare da dalleliyar Mota Kirar BMW.
- Duk da dai wannan ba shine na farko ba, a shekarun baya ma an samu Wani attajiri Dan Kasar Uganda ya binne Mahaifinshi tareda kudi kimanin Euro 7 630.
No comments:
Post a Comment