Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Thursday, 14 June 2018

Sarki Musulmi ya Umarci da a duba watan Shawwal a Ranar Al-Khamis

Sarkin Musulmi ya Bada Umarnin a Duba watan Shawwal a Ranar al-khamis.


Majalisar Mai Martaba Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar Ta Umarci Al-Ummar Musulmi dasu fara Duban watan Shawwal a Ranar Alkhamis 29 ga watan Ramadan, 1439 Hijira.


No comments:

Post a Comment

Pages