Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Thursday, 14 June 2018

Sakon Barka da Sallah Daga ArewaRulers.Com


ArewaRulers.Com na yiwa 'Yan Uwa Musulmi Barka da Sallah da Fatan Za'ai Sallah Cikin Koshin lafiya Tare da Walwala da Annushuwa,,,,

Domin Samun Sakon Barka da Sallah Sai Ku ajiye Nambobin Ku,,,,,,,

Ku kasance Ko da Yaushe ta da www.ArewaRulers.Com,,,,,,

Haka zalika muna nan tafe da gasa wacce zata Baku damar cin kyautar Airtime wato Katin Waya tare da Data.

Kar Ku manta Ku ajiye Nombobin wayan Ku domin Samun sakon Barka da Sallah kuma hakan ne zai baka damar Cin gasar da zamu sa anan gaba kasan....


No comments:

Post a Comment

Pages