Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Monday, 18 June 2018

Wata Mata ta Sakale Dan Kishiyar ta Sabida Ya Cinye Shinkafa da kifi

Wata Mata ta Sakale Dan kishiyar ta Sabida ya cinye Shinkafa da Kifi.


Yaron wanda mahaifiyarsa ta mutu ta bar shi a yayin haihuwa, yanzu haka jami’an tsaro na neman kishiyar uwar tasa ruwa a jallo.
#Rariya

No comments:

Post a Comment

Pages