Kawar Tace Sanadi Complete Hausa Novel.
"In kina kuka ni ince me?...remember we are of the same age amma babu namijin da ya taba kawo kudin Neman aurena gidanmu... So kinga yours is better..." Da sauri mai kukan ta fara girgiza kanta tana cewa
"Wallahi naki ya fi....nida sai ansa rana an kawo lefe sai a fasa fah?... Yanzu mutane sai suyita tunanin wani mugun Abu nakeyi yasa ake guduna....Wallahi am tired...." Da sauri kawarta ta rufe mata baki tana cewa
"Shhhh....stop saying that...komai jarabawa ce...Allah ya baki ikon cinye wannan jarabawan...." Bata idaba ba wayanta ya fara ringing, da sauri yarinyan dake kukan ta daga kanta tana kallon wayan kasancewan tasan mai kiranta cos he's ringing tune is different, itama kawarta kallon wayan tayi, ihsan zata dauki wayan kawarta tayi saurin daukan wayan tayi picking tafara cewa
"Munafiki...Allah yaisa tsakanin mu da kai...wallahi yanda ka sa aminiyata hawaye kaima sai kayi Wanda yafi nata.... Shege...." Tana kaiwa nan ta katse wayan, ihsan tsaya kallon ta tayi,
"Haba husna....what did you do that for...." Da sauri ta fara cewa
"Yo ai is better in zage shege....in badan ya rainaki ba ya zaayi ya fasa auren Sannan ya kiraki Dan uwarshi...."
WhatsApp: 08161892123
Shiga kasan nan Domin Dauko (Download) Cikakken Littafin nan.
Download Kawar Tace Sanadi Complete
No comments:
Post a Comment