Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Monday, 25 June 2018

Kalli Hotunan Ramadan Both Shida Amaryar (Pre-Wedding)

Hotunan Ramadan Both Tare da Amaryar Shi.

Jarumin Fina-Finan Hausa Ramadan Both Wanda Zai Angonce a kwanakin nan Insha Allah, Hotunan Sa kenan na kafin Aure Wanda Ake Kira da Pre-Wedding.

"Welcome to the fam❤️ may Allah Bless ur Union. Allah Ya Bada Zaman lafiya🙏  Save the date #30thjune."


No comments:

Post a Comment

Pages