Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Monday, 23 July 2018

Hotunan Birthday din Hafsat Idris wacce Akafi Sani da Hafsat Barauniya

Hotunan Birthday din Hafsat Idris wacce Akafi Sani da Hafsat Barauniya.


Jaruma hafsat idris wanda anka fi sani da hafsat barauniya wanda wannan fim shine ya fitar da sunanta a masana'antar kannywood ta taya diyarta da kuma wasu manya kannywood da na halarci wajen bukin ga hotunan diyarta da mamarta a wajen bukin.


No comments:

Post a Comment

Pages