Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Tuesday, 24 July 2018

Ganawar Sirri: Buhari Da Kwankwaso A Villa

Ganawar Sirri: Buhari Da Kwankwaso A Villa.

Alhamdulillah yanzu haka Shugaban Jam’iyyar mai Albarka Adams Oshiomole tare da Shugaba Muhammadu Buhari da Jigo a Jamiyyar mu mai Albarka Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ana Ganawar Sirri.

No comments:

Post a Comment

Pages