Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Monday, 20 August 2018

"Nafisa Abdullahi" Mahaifya Ta Ta Rasu Nagode Da addu'oi

"Nafisa Abdullahi" Mahaifya Ta Ta Rasu Nagode Da addu'oi.

Tauraruwar fina-finan Hausa da tayi rashin mahaifiyarta, jiya, Talata, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan tare da mahaifiyartata inda ta bayyana cewa har yanzu tana jin kamar a mafarki take amma saboda irin hudubar da mahaifiyartata ta mata na cewa ta kasance me karfin gwiwa a koda yaushe, ta rungumi kaddara.

Nafisa ta kara da cewa, mahaifiyar tasu ta rasu tana murmushi sannan tayi godiya sosai ga mutanen da suka wa mahaifiyartata addu'a inda tace aci gaba da mata addu'o'i.

Muna fatan Allah ya jikanta.

No comments:

Post a Comment

Pages