Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Thursday, 16 August 2018

[Music] Umar M Shareef - Ba Rabuwa (Mujadala)

 Umar M Shareef - Ba Rabuwa (Mujadala).



Albishirinku ma'abota ziyarar shafin Arewarulers.com a yau mun kawo muku wakar fasihin mawaki nan wato umar m shareef mai suna "Ba Rabuwa" wannan wakar dai remark ce a hausance maimaitawa wanda a rubutawa yakubu muhammad amma yanzu shi umar m shareef ya sake maimaita rera wakar a cikin fim din da sunkayi remark wato "Mujaddala remark".

Wanda anka sanya sababbin jarumai wanda sun hada da:-

Umar m shareef
Abdul m shareef
Shamsu dan iya
Maryam yahya
Balkisu abdullahi

Da dai sauransu.

No comments:

Post a Comment

Pages