GARABASA Gasar Rawa Da Zakaci $300 (N108000) Kudin Nigeria - Daga Adam A Zango.
Shahararren jarumin fina finai hausa kannywood adam a zango ya fitar da sabuwar gasa a shafinsa na instagram wanda duk yayi nasara sai samu $300 dollars wanda a kudin Nigeria yakai kimanin N10,7100 ko kuma N10,81000. ga bayyanin jarumin.
"GASAR RAWA A KAN WAKAR (FARIN CIKI) ZAI FARA NE RANAR 3 GA WATAN AUGUST. ZA'A KAMMALA RANAR 12 GA WATAN AUGUST
.
IDAN AKAYI RAWAR ZA KUYI POSTING A ACCOUNT DINKU SANNAN KUYI TAGGING DIN #zangofarinciki_challenge
No comments:
Post a Comment