Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Sunday, 29 July 2018

[Hotuna] Sarki Ali Nuhu Ya Bawa Gwamnan Kano Ganduje Kyautar Lambar Yabo

[Hotuna] Sarki Ali Nuhu Ya Bawa Gwamnan Kano Ganduje Kyautar Lambar Yabo..


Fitaccen jarumin wasannin shirin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Ali Nuhu, ya gabatar da kyautar lambar yabo ga gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahu Umar Ganduje. Ali Nuhu ya mika kyautar ne ga gwamna Ganduje da yammacin yau, Asabar, a fadar gwamnatin jihar Kano yayin gabatar da wani shirin wasan Hausa, MUTUM DA ADDININ SA, da aka shirya domin karfafa gwuiwa da ilimantar da jama’a a kan hakuri da juriyar zama da wadanda ba addininsu daya ba.
Sarki Ali Nuhu ya bawa gwamna Ganduje kyautar lambar yabo A wani labarin na naij.com kun ji cewar shugaba Buhari ya bukaci magoya bayansa da su sassauta da yi masa yakin neman zaben shekarar 2019 domin yin hakan sabawa dokar hukmar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ne. 

 A jawabin da mai ba shi shawara a bangaren yada labarai, Femi Adesina, ya fitar a yau, Asabar, Buhari ya bukaci magoya bayansa da su yi hakuri da yi masa kamfen har sai lokacin da doka ta yarda a fara yakin neman zabe tare da shawartarsu das u cigaba da tallata aiyuka da na

No comments:

Post a Comment

Pages