Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Friday, 1 June 2018

Wata Kirista Ke Rabon Abincin Buda baki Ga masu Azumi

Wata Kirinta a Garin Lagos ke Rabon Abincin buda baki ga masu Azumi.


Wata kirista mai suna Olashile Aboyemi ke rabon abincin buda baki kyauta ga masu Azumi a garin lagos.

Wannan shine photon irin abincin da take rabo
Wannan baiwar Allah tayi jinjina ga ma'abota addinin musulunci sakamakon kokari da biyayya ga addinin su ke sasu kame tin daga pitowar alfijir har I zuwa faduwar rana.

No comments:

Post a Comment

Pages