Hotunan Zuwan Shugaba Muhammadu Buhari Jihar Bauchi.
Shugaban ya isa jihar da ke arewa maso gabashin kasar ne a ranar Alhamis da safe.
- A ranar Asabar ne aka yi wata mummunar guguwa a jihar wacce ta yi sanadin mutuwar mutum tare da jikkata wasu da dama, ta kuma lalata dukiyoyi.
- Bayan wannan iftila'i ne kuma wata mummunar gobara ta tashi a babbar kasuwar da ke garin Azare na karamar hukumar Katagum a ranar Lahadi da daddare.
-
- Bayan da ya sauka a garin Bauchi, shugaban ya wuce garin Azare ne inda ya fara kai ziyara fadar Sarkin Katagum kafin ya kai ziyara kasuwar Azare.
No comments:
Post a Comment