Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Thursday, 7 June 2018

Hadiza Gabon ta Gano wani shafi da ake amfani da sunan ta Ana Rokon Mutane Kudi a Sada Zumunta na Facebook

Hadiza Gabon ta gano wani shafi dake amfani da sunanta wajan rokon jama’a kudi



An samu wani bawan Allah yayi amfani da sunan tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon wajan bude shafin sada zumunta na Facebook kuma yake amfani dashi wajan neman kudi.
Jarumarce ta kwarmata wannan labari a dandalinta na sada zumunta inda ta saka hoton shafin da ya nuna irin yanda ake amfani da neman taimakawa gajiyayyu dan amsar kudin jama’a. Ta rubuta cewa, Wallahi bani bace.
Tadai bukaci wanda ke gudanar da wannan shafi daya dakatar dashi.
Ga photon shafin kamar haka:-


Hadiza ta saka hoton ainihin shafin ta na facebook wanda take amfani dashi ta bayyana cewa an ma tantanceshi. Allah shi kyauta.

No comments:

Post a Comment

Pages