Haka suka wuni ranar tsakanin shida ummi ba Wanda yace da Dan uwansa qala...ganin yazo ya zauna yauna ko kallonsa batayi ba yasa ya soma fadin
"Jeki ki hadamin ruwan wanka"
Batare da tace komai ba ta miqe fuuu ta shiga dakin tana zuwa ta sirka ruwan me zafi tana fitowa tasoma fadin
"Ba ruwa a shower gayacan na hada"..
Shima hade ran yayi ya miqe ya nufi dakinsa binsa tayi abaya sanda ta tabbatar ya shiga setaja ta tsaya a bakin qofa..
Shiko yana shiga beyi aune ba ya kwarawa jikinsa ruwan..salati kawai yafarayi dan haka ya ta miqe tadawo palo ta zauna...
Fitowa yayi ya zira jallabiyarsa ya fitoh cike da masifa kwance ya isketa ko ajikinta..
" ke wacce irin yarinyace da zaki samun ruwa da zafi"
Waqa tasoma yi kamar bata jisa ba
"Ummi bakyajinane".
Miqewa tayi zaune ohh harka fitoh
Qoqarin kai mata duka ya farayi mum ta daka matsa tsawa wacce ta fitoh daga daki
" ko da gigin wasa karka fara kanajina ko"
"Mum wanna yarinyar harta isa tasamun ruwan zafi?"
"Ni ba yarinya bace bafa"
Ummi ta fada tana turo baki
WhatsApp: 08161892123
Ku Shiga kasan nan Domin Downloading Cikakken Littafin
No comments:
Post a Comment