Home of Hausa Novels and Arewa Hot Musics.

We rule the Arewa.

Monday, 5 March 2018

Nigeria ta Kirkiri Jirgin Sama Marar matuki.



SHUGABAN NIGERIA MUHAMMADU BUHARI YA QADDAMAR DA WANI JIRGI MAI TUQA KANSHI DA AKA QERA A NIGERIA, WANDA SHINE NA FARKO A NIGERIA.

Cibiyar qere-qere ta dakarun sojojin Saman Nigeria ta qera, za'ai amfani dashi ne domin yaqi da 'yan tada Qatar baya da kuma fashi da makami.

Akwai tanadin qera wasu jiragen masu yawan gaske, har ma da yiwuwar fitar dasu zuwa qasashen waje.

Nigeria na fama da barazanar tsaro ciki har data 'yan tada Qayar baya a Arewa maso gabas.

Akwai kuma matsalar matasa masu yaqi da makami a yankin Neja Delta, mai arziqin man fetur ga kuma rikicin makiyaya da manoma.

HAUKA DA RASHIN HANKALI NE DUK WANDA YACE SHUGABA MUHAMMADU BUHARI YA GYARA QASAR NAN, INJI TSOHUWAR JARUMAR KANNYWOOD WATO "UMMI ZEE-ZEE"

Shiga nan Domin jin cikakken Al'amarin



  • DOMIN SAUQAQA MUKU ZIYARTAR WANNAN SHAFI MUN TANADAR  MUKU DA APPLICATION GA MASU WAYAR ANDROID.


KU SHIGA NAN DOMIN SAUKO DASHI ZUWA WAYOYIN KU.

DOWNLOAD APP

DOWNLOAD AREWARULERS APP ON YOUR PHONE.

DOWNLOAD APP

No comments:

Post a Comment

Pages